Taba Ka Lashe (22.03.17) | Al′adu | DW | 23.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe (22.03.17)

Tarihin 'yan kabilar Kambari da ke karamar hukumar Rijau a Naija

Kambari yare ne da ke cikin manyan kabilu guda uku na a yankin Rijau. Yongo gari ne da ke  birnin Amina, karkarar da a 'yan watannin baya bayannan ya dauki hankalin jama'a lokacin da aka fara yayata hotunansu a shafukan sada zumunta. Batu da ya fi daukar hankali dai shi ne yadda suturarsu ta ke musamman mata wadanda basa rufe wani bangare na jikinsu. 

Sauti da bidiyo akan labarin