Taba Ka Lashe: 21.02.2018
February 24, 2018Talla
Binciken da ya gano sassan wasu kasusuwan halitta irin na dan Adam da ya shekara sama da dubu 400,000 a duniya, shi ke daukar hankalin jama'a da dalibai masu bincike a wannan gidan tarihi na Neanderthal. Za mu ji alakar halittun Neanderthal da goggon birin da Turawa ke alakantawa da tsatson dan Adam sannan mu ji alakar Neanderthal da dan Adam, da kuma yadda suka wanzu a kasashen Turai.