1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 20.+21.04.2016

Shekaru biyar da hukumomin kasar Faransa suka fara aiwatar da dokar da ta hana rufe fuska gaba daya a bainar jama'a.

Sai dai dokar ta fi shafar mata Musulmi da ke rufe fuskokinsu da nikab. 'Yan majalisun dokokin Faransa dai sun ce an kafa dokar ne don karfafa zamantakewar al'ummar kasar, amma masu sukar lamirin sun ce dokar ta kara raba kan 'yan kasa ne.

Sauti da bidiyo akan labarin