1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 20.12.2017

Mohammad Nasiru Awal
December 22, 2017

Shirye-shiryen bikin Kirsimeti a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya da ke fama da tashe-tashen hankula.

https://p.dw.com/p/2pqEJ

Al'umar Kirista na gudanar da shirye-shiryen bikin Kirsimeti tun kafin zuwan ranar bikin. Shiri na Taba Ka Lashe ya duba yadda ake shirye-shiryen bikin musamman a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya mai fama da rikicin masu tada kayar baya. Ko shin halin da ake ciki a yanzu zai dakushe armashin bikin? Wane kira ake wa masu bikin don samun dace? Wasu matakai ake dauka don kare rayukan al'umma a lokacin bikin na Kirsimeti?

Akwai karin bayani a cikin shirin.