1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 20.01.2017

January 20, 2017

‘Yan Afirka wadanda ke rayuwa a kasar Austrailya da kuma abin da suke kewa a gida.

https://p.dw.com/p/2W8FG

A duk lokacin da ‘yan Afirka ke taro a kasar waje, suna tattaunawa kan batutuwan da suka shafe su, domin tilas ne a shiga wani yanayi na mahawara. A cikin wannan shirin Piando Abdu-Waba ta tattauna da wasu ‘yan Afirka wadanda ke rayuwa a Austrailya dan jin yanayin rayuwarsu da kuma abin da suke kewa a gida.