1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 18.+19.05.2016

May 20, 2016

A babban gidan ajiyar kayayyakin tarihi na birnin Yamai mutane na zuwa ziyara saboda kwarangwal din kasusuwan manyan dabbobin wato Dinosaure.

https://p.dw.com/p/1Irxh

A babban gidan ajiyar kayyakin tarihi na birnin Yamai mutane na zuwa ziyara don gane wa idonsu wani kwarangwal din kasusuwan manyan dabbobi wato Dinosaure ko kakannin kadangare in ji Malam Bahaushe, wadanda suka rayu a kasar ta Nijar sama da shekaru miliyan 120 da suka wuce.