Taba Ka Lashe: 17.08.2016
August 19, 2016Talla
Malamar jami'a 'yar kasar Jamus Dr Conztanze Schmaling ta wallafa littattafan kashi na uku da kashi na hudu na harshen babaye a kasar Hausa. Sarkin Kano mai martaba Muhammad Sanusi na biyu ya yaba wa wannan marubuciya saboda kokarinta da kuma gudunmawarta wajen bunkasa harshen Hausa.