Taba Ka Lashe: 16.11.2016
November 18, 2016Talla
Mahukuntan a kasar Italiya da ke kudancin Nahiyar Turai, na gwagwarmayar samun wata kyakkyawar masalaha ga matsalar 'yan gudun hijira a daidai lokacin da cibiyoyi da kuma sansanonin da aka tanadar wa 'yan gudun hijira suka cika suka batse yayin da kuma a kullum sabbin 'yan gudun hijira ke isa kasar.