1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 15.02.2017

February 18, 2017

Sabon salon gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwa tsakanin matasan arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/2XogW

Matasa a arewacin Najeriya sun bullo da wani sabon salon gudanar da bukukuwan zagayowar ranar haihuwa, inda maimakon a rika cashewa ana yanka kek, yanzu suna gayyato masana kan batutuwa daban-daban suna tattaunawa kai domin amfani ga jama'a.