Taba Ka Lashe: 14.12.2016
December 20, 2016Talla
Fim na Hausa da aka shirya a masana'anar shirin fim ta Kannywood da ke arewacin Najeriya cikin Turancin Ingishi, fim din dai ya janyo tafka muhawara kan dacewa ko akasin haka ta amfani da Ingilishi a fina-finan da ake yi a wannan masana'anta.