1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 13.+14.04.2016

Mohammad Nasiru AwalApril 15, 2016

Bikin makon Hausa a Kano don fito da kyawawan al'adu da dabi'u da adabin Hausawa.

https://p.dw.com/p/1IWll

A kwanakin baya ne wata kungiya mai kishin harshen Hausa "Waiwaye Adon Tafiya" ta shirya makon Hausa. Wannan kuwa shi ne karon farko a tarihin shirya bikin da wata kungiya ta shirya shi. A da dai daliban jami'a da na sauran makarantun ilmi mai zurfi ne suka saba shirya wannan bikin don fito da kyawawan al'adu da dabi'u da adabin Hausawa.