1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 13.07.2016

Mohammad Nasiru AwalJuly 15, 2016

Kamar a kowace shekara a bana ma an gudanar da bikin kide-kide da wake-wake na kasashen Afirka a garin Würzburg da ke kudancin Jamus.

https://p.dw.com/p/1JPfe

A makonnin baya ne aka kammala bikin kide-kide da wake-wake na Afirka wato Afrika Festival da aka saba yi duk shekara a birnin Würzburg na nan Jamus. Bikin na Afrika Festival Würzburg da a wannan shekara shi ne karo na 28, shi ne irinsa mafi girma a nahiyar Turai baki daya.