1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 13.06.2018

Mohammad Nasiru Awal
June 15, 2018

Shekaru 400 da fara wani yaki da ake wa lakabi da yakin shekaru 30. A rabnar 23 ga watan Mayun 1618 aka fara yakin na addini amma ya rikide zuwa yakin neman angizo a Jamus.

https://p.dw.com/p/2zdf1

A wannan makon za mu duba wani batu ne na tarihi musamman ma da wani rikici na yanki da ya rikide zuwa wani yaki mafi muni a tarihin duniya. Yakin da ake wa lakabi da yakin shekaru 30 aka fara ne shekaru 400 da suka wuce a matsayin yakin addini amma ya sauya zuwa gwagwarmayar neman iko a Turai. Yakin ya bar mummunan tabo a Jamus. Wata yarjejeniyar zaman lafiya ta tarihi ta kawo karshen yakin. Wasu 'yan siyasa da masana tarihi sun yi imanin cewa yarjejeniyar zaman lafiyar ka iya ginshikin warware rikice-rikice na zamanin nan da muke