Taba Ka Lashe: 11.+12.05.2016 | Al′adu | DW | 13.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 11.+12.05.2016

Bikin farfado da al'adu na kalibilar Yandang da ke a jihar Adamawar Najeriya.

Taken bikin ranar Yandang na bana dai, shi ne farfado da al'adu don neman damina mai albarka. Al'ummar kabilar Yandang da ke yankin Gorobi a karamar hukumar Mayo Belwa na jihar Adamawa, da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, sun gudanar da bikin al'adunsu karo na 11 da suke yi a farkon watan biyar na ko wace shekara.

Sauti da bidiyo akan labarin