1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 11.10.2017

Mohammad Nasiru Awal
October 12, 2017

Taron ‘yan jarida don neman gudunmowarsu wajen wayar da kan al’umma game da harkar ilimin almajirai a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2lhR7

Harkar Almajirci na ci gaba da jawo hankulan kungiyoyi da daidaikun mutane kan tarin matsalolin da almajirai ke fuskanta wadanda an kasa warware da dama daga cikinsu. Da kudurin inganta harkar almajircin ne wata kungiya a Najeriya ta shirya taron ‘yan jarida don neman gudunmowarsu wajen wayar da kan al’umma.