1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 11.01.2017

Mohammad Nasiru Awal
January 13, 2017

Aikin hadin kai don ceto abin da ya rage daga cikin kayayakin al'adun gargajiyar al'ummar arewacin Najeriya tare kuma da yi masa kyakkyawar adana.

https://p.dw.com/p/2Vn7l

Malaman jami'ar Hildesheim da ke Jamus da takwarorinsu na Jjami'ar Maiduguri da ke Najeriya na gudanar da wani aikin hadin kai don ceto abin da ya rage daga cikin kayayakin al'adun gargajiyar al'ummar arewacin Najeriya tare kuma da ya yi masa kyakkyawar adana.