1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taba Ka Lashe: 06.+07.04.2016

Shiri kan gudunmawar da shararren mawakin Hausa Sani Aliyu Dandawo ya bayar wajen bunkasa harshen Hausa da kuma al'adun Hausawa.

A ranar 3 ga watan Afrilun 2016 Allah Ya yiwa Alhaji Sani Aliyu Dandawo rasuwa yana da shekaru 72 da haihuwa. Shi dai Alhaji Sani Dandawo daya ne daga cikin shahararrun mawakan gargajiya na kasar Hausa wanda ya gaji sana'ar waka daga mahaifinsa Alhaji Aliyu Dandawo.

Sauti da bidiyo akan labarin