1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 06.06.2018

June 9, 2018

Alakar da ta janyo wasa tsakanin al'ummomin Guddurawa da Hadejawa a arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/2zCrX

Alakar tsakanin al’ummar Guddurawa da Hadejawa wacce tarihi ya bayyana cewa ta shafe sama da shekaru 180 wato tun farkon kafuwar daular Usmaniyya a farkon karni na 19. Masana tarihi sun bayyana cewa yaki shi ne babban dalilin da ya kawo wasa da wadannan al’ummomi biyu suke yi da junansu har zuwa wannan zamani.