1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 06.02.2024

Mouhamadou Awal Balarabe AH
February 6, 2024

Shirin ya duba yadda yawan kabilu ko karancinsu ke tasiri a fannin zamantakewa da siyasa, inda muka yi misali da Kamaru mai kabilu 256 zuwa 300 da Jamhuriyar mai kabulu 11 kacal.

https://p.dw.com/p/4c5uL
Hoto: Lelo Simão

Nahiyar Afirka da ke kabilu fiye da dubu biyu, bambancin al'adu sau da yawa yana fuskantar rarrabuwar kawuna na siyasa da matsalolin ci gaba a yankin. Misali a Kamaru mai kabilu 256 zuwa 300 da Jamhuriyar mai kabulu 11 kacal yaya batun raba mulki da mukaman gwamnati yake.