Bayan kammala aikin fadadawa da sake mata fasali, an yi bikin bude sabuwar cibiyar nazarin al'adu da fasahohin nahiyar Afirka wato Iwalewahaus da ke jami'ar Bayreuth ta jihar Bavariya da ke kudancin Jamus.
https://p.dw.com/p/1GBq2
Talla