Tallafa wa mawaka da makadan gargajiya da sana'arsu ke fuskantar barazana a Nijar .
https://p.dw.com/p/1GRNw
Talla
Mawaka da makidan gargajiya a Nijar sun kafa wata cibiya da zummar kai wa mawakan da makadan na gargajiya dauki sakamakon irin barazanar da sana'arsu ke fuskanta.