1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 02.08.2017

Mohammad Nasiru Awal
August 6, 2017

Fasahohin zamani na adana tare da alkinta rubuce-rubuce na ajami a Hausa da Kanuri da sauran harsuna Najeriya.

https://p.dw.com/p/2hlvO

Wata tawagar manyan malaman Jami’o’in masana tarihi da al'adu daga kasashen Jamus da Ingila da Rasha da kuma Amirka sun hallara a cibiyar tattara kayayyakin tarihin arewacin Najeriya da ke a Kaduna inda suka gana da malaman jami’o’in Najeriya da zumar koya wa malaman jami’o’in Najeriya yadda ake alkinta kayayyakin tarihi musanman ma dai na rubuce-rubuce kamar ajami da Hausa, da Kanuri da wasu harsunan Najeriya.