A makon karshe na watan Yuni aka gudanar da bikin a birnin Kwalan.
https://p.dw.com/p/1Frjx
Talla
A bana bikin na wasan kwaikwayo da kade-kade da rawa ya mayar da hankali kan amfani da wsan kwaikwayo wajen yin shagube ga shugabannin siyasa na Afirka.