Al'ummaTa'azzarar rikicin Najeriya da Afirka ta KuduZainab Mohammed Abubakar03/02/2017March 2, 2017Kimanin 'yan Najeriya 97 ne Afirka ta Kudu ta koro zuwa gida, abun da ke nunar da cewar akwai sauran aiki a wannan sabon rikici da ke ritsawa da 'yan Najeriya mazauna can kasar.https://p.dw.com/p/2YWf9Hoto: Getty Images/AFP/M. LongariTalla