Taɓa Ka Lashe 30.09.2009 | Al′adu | DW | 30.09.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe 30.09.2009

Zaman baƙi a Jamus shekaru 20 bayan rushewar katangar Berlin

A ranar 9 ga watan Nuwamba za a yi bikin cika shekaru 20 da buɗe katangar Berlin. Kamar yadda aka saba kafofin yaɗa labaru tuni sun fara mayar da hankali kan yadda rayuwa ta canza da kuma irin halin da ɓangarorin gabashi da yammacin suke ciki. A shirin na yau za mu yi waiwaye wanda Hausawa kan ce adon tafiya don jin yadda baƙi suka shaida faɗuwar katangar ta Berlin.

Sauti da bidiyo akan labarin