1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa ka Lashe: 27.10.2010

Taimakawa baƙi malaman makaranta

A nan Jamus malaman makarantu ƙalilan ne ke da asali da ƙasashen ƙetare, to amma a daura da haka a manyan biranen ƙasar kimanin kashi 50 cikin 100 na ´yan makaranta na da asali da ƙasashen ƙetare. Don magance wannan matsala ta ƙarancin malamai baƙi, an fara wani shirin taimakawa masu sha´awar sana´ar koyarwa dake da asali da ƙasashen ƙetare.

Sauti da bidiyo akan labarin