Taɓa Ka Lashe: 26.05.2010 | Al′adu | DW | 28.05.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 26.05.2010

Bikin wakokin Afirka birnin Würzburg na kudancin Jamus

Bikin na bana shi ne na 22 da aka gudanar a birnin na Würzburg. Bikin na zama irinsa mafi girma a nahiyar Turai baki ɗaya, kuma ya samu halarcin mawaƙa da 'yan fasaha kimanin 250 daga ko ina cikin Afirka.

Sauti da bidiyo akan labarin