1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 24.11.2010

Ƙungiyar Dangana a Niger ta yi fice wajen haɗe waƙoƙin zamani da na gargajiya

Shirin yayi hira da Mohammed Mustafa Mohammed shugaban ƙungiyar matasa mawaka da ake kira Dangana daga Damagarm janhuriyar Niger. Ƙungiyar dai ta shahara wajen haɗa waƙoƙin gargajiya da na zamani. Kuma ta sha kai ziyarce ziyarce a ƙasashen Turai musamman ma Faransa.

Sauti da bidiyo akan labarin