Taɓa Ka Lashe: 24.03.2010 | Al′adu | DW | 26.03.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 24.03.2010

Yunƙurin bunƙasa koyan harshen Fulatanci

A ƙoƙarinsu na bunƙasa koysan harshen Fulatanci a Najeriya, an ƙaddamar da wani littafin koyan wannan harshe daek zama ɗaya daga cikin fitattun harsuna a yankin Afirka Ta Yamma. Wannan harshen kuma na daga cikin waɗanda ke fuskantar barazanar ɓacewa.

Sauti da bidiyo akan labarin