Taɓa Ka Lashe 21.10.09 | Al′adu | DW | 20.10.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe 21.10.09

Lambar yabo ga Wilfried Murad Hofmann

Tsohon jakadan Jamus a ƙasar Aljeriya, Wilfried Murad wanda ya rungumi addinin musuluntci, shi ya samu lambar girmamawa ta wannan shekara da ake bawa musulman da suka yi fice. An ba shi wannan lambar yabo ne a Dubai.

Sauti da bidiyo akan labarin