1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 20.10.2010

Birnin Alƙahira na ƙasar Masar na daga cikin manyan-manyan biranen duniya

Wakilan Deutsche Welle sun kai ziyara a manyan-manyan biranen duniya da ake yiwa laƙabi da Megacities, ciki har da biranen Legas a Najeriya da Alƙahira a Masar, inda suka zanta da shahararrun mawallafa. Shirin wannan karon ya duba birnin Alƙahira ne.

Sauti da bidiyo akan labarin