Taɓa Ka Lashe: 17.11.2010 | Al′adu | DW | 19.11.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 17.11.2010

Shirin haɗin guiwa tsakanin Kirista, Musulmi da kuma Yahudu a Jamus

Mabiya addinan Kiristanci, Musulunci da kuma Yahudanci a garin Gelsenkirchen na yammacin Jamus suna gudanar da wannan aikin haɗin guiwa a wani mataki na ƙarfafa fahimta da cuɗanya tsakani.

Sauti da bidiyo akan labarin