Taɓa Ka Lashe: 16.06.2010 | Al′adu | DW | 17.06.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 16.06.2010

Tallafawa sojoji bayan dawowa gida daga filin daga

Da yawa daga cikin sojojin Jamus cikinsu har da Musulmai dake dawowa gida bayan aikin wanzar lafiya a ƙetare kan shiga mawuyacin hali kamar na taɓin hankali da dai sauransu. Don samun mafita ana ba su taimako a cikin rundunar ta Bundeswehr.

Sauti da bidiyo akan labarin