Taɓa Ka Lashe: 14.07.2010 | Al′adu | DW | 15.07.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 14.07.2010

Ƙwallon ƙafa a matsayin hanyar kyautata zamantakewa

Ra'ayin masharhanta da masu sha'awar ƙwallon ƙafa a Jamus ya zo ɗaya cewa wannan wasan motsa jiki na taka muhimmiyar rawa wajen inganta zaman cuɗe-ni in cuɗe-ka tsakanin 'yan ƙasa da kuma baƙi dake wasan ƙwallon ƙafa

Sauti da bidiyo akan labarin