1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 14.04.2010

Bikin al'adun gargajiya na Karnival a Legas

Bikin ya samu halarcin baƙi daga ko-ina cikin duniya ciki har da ƙasashen Brazil, Haiti, Jamaika da Amirka sai kuma ƙasashen Turai. An fi mayar da hankali ne kan martaba al'adun baƙar fata a duniya baki ɗaya.

Sauti da bidiyo akan labarin