Taɓa Ka Lashe: 13.01.2010 | Al′adu | DW | 19.01.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 13.01.2010

Bikin al´dun gargajiya na Biano a jihar Agadez ta janhuriyar Nijer

A kowace shekara bayan sallar laiya, al´umar jihar Agadez a janhuriyar Nijer na gudanar da bikin al´adun gargajiya na Biano. Wannan bikin dake zama ɗaya daga cikin bukukuwan al´adun gargajiya a Agadez, ya na da dadaɗɗen tarihi kuma ana danganta shi da bikin Ashura.