1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe. 12.05.2010

Shekaru 500 na masarautar Zazzau

Tarihin Zariya ko Zazzau dake arewacin Najeriya ba ya cika ba tare ambato tarihin Sarauniya Amina ba wadda tarihi ya nuna ta yi mulki a cikin ƙarni na 15 wato fiye da shekaru 500 da suka gabata.

Sauti da bidiyo akan labarin