1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 10.11.2010

Taron masana tarihi a Najeriya

Masanan sun tattauna game da tarihi da al'adun gargajiya na al'ummomin Najeriya da sauran ƙasashen Afirka da ake wa riƙon sakainar kashi. Mahalarta taron sun yi kuma tsokaci game da rashin kyakyawan shugabanci a nahiyar ta Afirka.

Sauti da bidiyo akan labarin