Taɓa Ka Lashe: 10.03.2010 | Al′adu | DW | 12.03.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 10.03.2010

Darasinnkoyan Jamusanci ga Limaman masallatai a Jamus

Yau dai akalar shirin na mu a nan tarayyar Jamus ta ke, inda ɗaukacin limamai da ke limanci da karantarwa a masallatayyan ƙasar sun fito ne daga ƙasar Turkiya. Yawancinsu kuwa ko dai ba su iya harshen Jamusanci sosai ba ko kuma ba su da wata masaniya akan harshen. Don ganin an samu sauyi musamman ma wajen fahimtar al´adu da yanayin zaman ƙasar, yanzu haka an fara wani shiri na bawa irin waɗannan limamai kwasa-kwasai na harshen Jamusanci da yadda za su iya sajewa da al´umomin ƙasar. Shirin na yau zai duba yadda ake tafiyar da irin waɗannan ƙwasai-kwasai na koyon harshen na Jamusanci.

Sauti da bidiyo akan labarin