Taɓa Ka Lashe: 10.02.2010 | Al′adu | DW | 11.02.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 10.02.2010

Ƙungiyar mawaƙa musulmi matasa ta Asia Connection a Turkiya

Wata ƙungiyar mawaƙan zamani na salon rap ko kuma Hiphop daga ƙasar Turkiya da ake kira Asia Connection, matasa ne musulmai suka kafa ta, kuma sun shahara saboda salon waƙoƙin da suke yi suna haɗawa da kalmomi na addinin musulunci.

Sauti da bidiyo akan labarin