1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 09.06.2010

Taron addu'o'i na mabiya addinai daban daban

Tun kimanin shekaru bakwai da suka wuce mabiya addinan Kirista da Musulunci da na Hindu ke haɗuwa kowane wata a birnin Berlin domin taron yin addu'o'in neman zaman lafiya a duniya.

Sauti da bidiyo akan labarin