Taɓa Ka Lashe: 06.10.2010 | Al′adu | DW | 11.10.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 06.10.2010

Bikin nuna kayan tarihin 'yan gwagwarmayar Najeriya

A daidai lokacin da Najeriya take shagulgulan cikarta shekaru 50 da samun 'yancin kai daga Turawan Ingila, gidan al'adu da tarihi na jihar Sakkwato ya shirya bikin nune nunen kayakin tarihi na mutanen da suka yi gwagwarmayar samawa ƙasar 'yancinta.

Sauti da bidiyo akan labarin