Taɓa Ka Lashe: 04.08.2010 | Al′adu | DW | 06.08.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 04.08.2010

Kwas ɗon wayar da kan Limaman addinai daban daban kan dokokin ƙasa

Wata ƙungiya mai EMPA dake a gabacin Jamus take shirya kwasa-kwasai ga Limaman addinai daban daban, domin ba su ƙarin sani game da dokokin ƙasa da tanade-tanade akan 'yancinsu a cikin kundin tsarin mulki.

Sauti da bidiyo akan labarin