Taɓa Ka Lashe: 03.02.2010 | Al′adu | DW | 04.02.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 03.02.2010

Taimakawa domin inganta zamantakewa tsakanin al´umomi a Antwerp, Belgium

Gamaiyar Saint Egidio ta majami´ar Katholika na taka muhimmiyar rawa wajen sa,ar da zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin al´adu daban daban a faɗin duniya. Wannan gamaiya dake birnin Antwerp na ƙasar Belgium tana ƙoƙarin taimakawa baƙi don sajewa da ´yan ƙasa tare da yaƙi da wariyar launin fata. Shirin Taɓa Ka Lashe na wannan mako ya leƙa birnin na Antwerp inda ya yi nazarin ƙoƙarin da gamaiyar Egidio ke yi na kyautata zamantakewa tsakanin mazauna a wannan birnin.

Sauti da bidiyo akan labarin