Taɓa Ka Lashe: 02.06.2010 | Al′adu | DW | 04.06.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

Taɓa Ka Lashe: 02.06.2010

Gasar haɗakar al'adu da addinai a makarantu

Tun kimanin shekaru biyar da suka gabata gidauniyar Herbert Quandt ta fara shirya gasa tsakanin 'yan makaranta a jihohi uku na tarayyar Jamus, game da haɗakar al'adu da addinai. Yanzu gidauniyar ta ƙuduri aniyar faɗaɗa wannan gasa ya zuwa dukkan jihohin tarayyar ta Jamus.

Sauti da bidiyo akan labarin