1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

170709 Dialog Migranten Mauerfall

September 30, 2009

Zaman baƙi a Jamus shekaru 20 bayan rushewar katangar Berlin

https://p.dw.com/p/JuNG

A ranar 9 ga watan Nuwamba za a yi bikin cika shekaru 20 da buɗe katangar Berlin. Kamar yadda aka saba kafofin yaɗa labaru tuni sun fara mayar da hankali kan yadda rayuwa ta canza da kuma irin halin da ɓangarorin gabashi da yammacin suke ciki. A shirin na yau za mu yi waiwaye wanda Hausawa kan ce adon tafiya don jin yadda baƙi suka shaida faɗuwar katangar ta Berlin.