1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 27.10.2010

October 28, 2010

Tun a makarantun nasare ya kamata sajewar baƙi a nan Jamus ta fara

https://p.dw.com/p/PrIv

A cikin kwanakin baya-bayan nan maganar sajewar baƙi a Jamus ta ƙara yin zafi, inda ake kira gare su da su mayar da hammi wajen koyan harshen Jamusanci a matsayin matakin farko na cimma manufar da aka a gaba. Taimakawa yaran baƙi tun a makarantun nasare domin su naƙalci harshen Jamusanci zai ba da gagarumar gudunmawa bisa wannan manufa.