Taɓa Ka Lashe: 24.11.2010
November 26, 2010Talla
Shirin yayi hira da Mohammed Mustafa Mohammed shugaban ƙungiyar matasa mawaka da ake kira Dangana daga Damagarm janhuriyar Niger. Ƙungiyar dai ta shahara wajen haɗa waƙoƙin gargajiya da na zamani. Kuma ta sha kai ziyarce ziyarce a ƙasashen Turai musamman ma Faransa.