1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 24.03.2010

March 26, 2010

Yunƙurin bunƙasa koyan harshen Fulatanci

https://p.dw.com/p/McnE
A ƙoƙarinsu na bunƙasa koysan harshen Fulatanci a Najeriya, an ƙaddamar da wani littafin koyan wannan harshe daek zama ɗaya daga cikin fitattun harsuna a yankin Afirka Ta Yamma. Wannan harshen kuma na daga cikin waɗanda ke fuskantar barazanar ɓacewa.