081009 Dialog Wilfried Murad AuszeichnungUmaru Aliyu10/20/2009October 20, 2009Lambar yabo ga Wilfried Murad Hofmannhttps://p.dw.com/p/KBRsTallaTsohon jakadan Jamus a ƙasar Aljeriya, Wilfried Murad wanda ya rungumi addinin musuluntci, shi ya samu lambar girmamawa ta wannan shekara da ake bawa musulman da suka yi fice. An ba shi wannan lambar yabo ne a Dubai.